






Cikakkun Tafsirin Alqur'ani Mai Girma da Harshen Hausa tare da Karatu da Fassarar Sauti
Bidiyon BayanaiManufarmu ita ce Samarwa mutane kwafi na Al-ƙur'ani Mai Girma da yaren (Housa) domin Ma'anonin littafin Allah da fahimtarsa su kasance a tafin hannun dukkan Mutane a dukkan matakai na kalar fatarsu da wayewarsu. Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama (Housa) cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye.